Thursday, 23 August 2018

Na gode Allah na zama Alhaji>>Ali Jita

Tauraron mawakin Hausa, Ali Isah Jita ya bayyana farin cikinshi bayan da ya kammala aikin hajjin bana na shekarar 2018, ya rubuta cewa, Alhamdulillahi na zama Alhaji. Muna tayashi murna da fatan Allah yasa anyi karbabbiya ya kuma dawo dasu gida lafiya.

No comments:

Post a Comment