Thursday, 23 August 2018

Na gode wa Allah na zama Hajiya>>Mansurah Isah

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah bayan kammala aikin hajjin bana na shekarar 2018 ta bayyana farin cikinta inda tace ta godewa Allah yanzu ta zama Hajiya, muna tayata murna da fatan Allah yasa tayi karbabben aiki,muna fatan Allah ya dawo dasu gida lafiya.

No comments:

Post a Comment