Friday, 17 August 2018

Na tafi aikin Hajji, Na yafewa duk wanda ya min ba daidaiba, nima ina rokonku ki yafe min>>Hafsat Idris

Tauraruwar fina-fina  Hausa, Hafsat Idris kenan a wannan hoton nata yayin da take shirin hawa jirgin sama dan tafiya kasar Saudiyya yin aikin Hajji, ta bayyana cewa, ta amsa kiran Allah a yau, Juma'a.Sannan kuma duk wanda ya mata ba daidai ba ta yafe mai, itama kuma tana neman jama'a da su yafe mata.

Muna fatan Allah ya kaita lafiya ya amsa Ibada ya kuma dawo da ita gida lafiya.

No comments:

Post a Comment