Tuesday, 7 August 2018

Nafisa Abdullahi, Yakubu Muhammad da Korede Bello a gurin taron jan hankalin matasa kan yin zabe a Kano

Taurarin fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi da Yakubu Muhammad tare da mawakin nan Korede Bello kenan a wadannan hotunan lokacin da suka halarci taron karfafawa matasa gwiwar shiga harkar zabe da akayi a jami'ar Bayero dake Kano.


Taron ya gudanane yau, Talata, 7 ga watan Agusta 2018.


No comments:

Post a Comment