Tuesday, 7 August 2018

Ni da Abokaina>>Nazir Sarkin Waka da 'ya'yanshi

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka kenan a wadannan hotunan tare da 'ya'yanshi inda ya bayyana cewa, ni da abokaina, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment