Friday, 3 August 2018

Ni Da Al'ummar Jihata Sai Inda Karfinmu Ya Kare Don Ganin Buhari Ya Zarce A 2019>>Gwamnan Kebbi Atiku Bagudu

Gwamnan jihar Kebbi Atiku Abubakar Bagudu ya bayyana cewa shi da magoya bayan Baba Buhari sun gama shiryawa tsaf don yakar 'yan adawar shugaba Buhari da katunan zabensu. Ya ce shi da al'ummar jihar sa sai inda karfin su ya kare don ganin Buhari ya zarce a 2019.


"Gagarumar nasara muke fatan samu ta hanyar amfani da katunan zaben dake hannyenmu, dukan kawo wuka wanda za su kasa motsawa za mu yi wa 'yan adawa a zabukan 2019 in sha Allah", inji Gwamnan.
rariya.

No comments:

Post a Comment