Sunday, 12 August 2018

Ni Da Buhari Danjuma Ne Da Danjummai>>Gwamna Ganduje

Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya ja Hankalin 'Yan Jam'iyyar APC Na Jihar Kano akan taba muhibbar duk wani wanda yake Tafiyar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Jihar Kano. 


Gwamna ya bayyana haka ne yau a wajen Bikin Ranar Matasa ta Duniya wanda aka Gabatar a dakin Wasa Na Sani Abacha dake Kofar Mata inda yace Koda Shugaban Kasa.

Muhammadu Buhari mutum yake kauna Amma baya kaunarsa to kada a zage shi domin da shi da Muhammadu Buhari Danjuma ne da Danjimmai don haka kar a zage shi. 

Ya ja Hankalin Matasa akan wasu da ya ji suna zagin masu mukamai a Gwamnatin Tarayya daga jihar Kano inda ya umarce su da su daina. 

SSA Social Media II,Kano
Abubakar Aminu Ibrahim.

No comments:

Post a Comment