Thursday, 9 August 2018

Osinbajo ya kaiwa yayar Buhari ziyara

A ziyarar daya kai Daura, Mahaifar shugaban kasa a yau, mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da tawagarshi sun kaiwa yayar shugaba Buhari, Hajiya Rakiya Adamu ziyara a gidanta.


Wadannan hotunanane daga gamawarsu.

No comments:

Post a Comment