Thursday, 9 August 2018

Osinbajo ya samu kyakkyawar tarba a ziyarar da ya kai Daura

Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya yiwa Mukaddashin Shugaban Kasa Farfesa Professor Yemi Osinbajo rakiya daga Abuja zuwa Daura domin halartar taron kamfen din dan takarar Sanatan yankin Katsina ta Arewa a zaben da zaa gabatar na cike gurbi a ranar asabar.Taron ya samu halartar Gwamna Aminu Masari na Katsina da Shugaban Jam'iyar APC na kasa Comrade Adams Oshiomole da sauran shugabannin jam'iyar na APC, da kuma Ministan sufurin jiragen sama Hon Hadi Sirika, da sauran manyan jami'an gwamnatin taraiya. August 9, 2018
PHOTOS:📸#HikmaPhotoghraphy
Buhari Sallau.

No comments:

Post a Comment