Saturday, 25 August 2018

Rabiu Biyora ya jewa shugaba Buhari gaisuwar Sallah

Shugaban kasa, Muhammadu Buharine a wannan hoton tare da daya daga cikin masu rubuce-rubucen yabo a gareshi a shafukan sada zumunta, watau Rabiu Biyora a lokacin da ya jemai gaisuwar Sallah a gidanshi dake Daura.

No comments:

Post a Comment