Thursday, 9 August 2018

Rahama Sadau ta taya kakkyawar kanwarta murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan hausa da turanci, Rahama Sadau ta taya daya daga cikin kyawawan kannen ta, Zainab Sadau murnar zagayowar ranar haihuwarta.


Rahamar ta saka hotunan 'yar uwartata a dandalin sada zumunta da muhawara inda ta mata fatan alheri.

Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment