Friday, 17 August 2018

Ronaldo ya nuna sabon takalmin da zaiyi wasan gobe dashi

Tauraron dan kwallon Juventus, Cristiano Ronaldo kenan yake nuna sabon takalmin da zai fara sabuwar kakar wasa dashi, a gobene dai idan Allah ya kaimu Ronaldon zai bugawa Juve wasa na farko.

No comments:

Post a Comment