Monday, 20 August 2018

Rukayya Dawayya na murnar zagayowar ranar haihuwar danta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya na murnar zagayowar ranar haihuwar danta, Umar Adam Arfat wanda ayau ya cika shekaru 5 da haihuwa, muna tayasu murna da fatan Allah ya yiwa rayuwarshi Albarka.No comments:

Post a Comment