Friday, 17 August 2018

Sadik Sani Sadik ya samu kyautar tauraron taurarin fina-finan Hausa

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik ya samu kyautar karramawa ta tauraron taurarin fina-finan Hausa, an bashi wannan kyautane saboda irin rawar da ya taka a fim din Ruwan Dare.Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment