Friday, 17 August 2018

Sadik Zazzabi, Fati Yola da Halima Atete sunje aikin Hajji

Taurarin fina-finan Hausa, Sadik Zazzabi, Fatima Yola da Halima Atete sun bi sahun dubban musulman Duniya wajan ziyaratar kasar Saudiyya dan sauke farali, wannan hoton da suka dauka tarene acan.


Sun haskaka, muna musu fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dasu gida lafiya.

No comments:

Post a Comment