Sunday, 19 August 2018

Sallau da Furera sun samu karuwar da Namiiji

Taurarin fim din Dadin Kowa da ake yi a gidan talabijin na Arewa24, Umar Muhammad Sani Jigirya wanda aka fi sani da Sallau tare da matarshi, Amina Sani wadda akafi sani da Furera sun samu karuwar da namiji.


Sallau dinne ya bayyana haka a dandalinshi na sada zumunta inda ya bayyana farin cikinshi sosai.

Muna tayasu murna da fatan Allah ya raya jaririn rayuwa me Albarka.

No comments:

Post a Comment