Monday, 6 August 2018

Sanata Godswill Akpabio ya gana da Bola Tinubu

Sanata Godswill Akpabio kenan a wadannan hotunan tare da jigo a Jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, lokacin da ya kaimai ziyara a gidanshi dake Abuja, Sanata Akpabio na shirye-shiryen komawa jam'iyyar APC ne inda a jiyama ya kaiwa shugaba Buhari ziyara a Landan.






No comments:

Post a Comment