Sunday, 5 August 2018

Sanata Godswill Akpabio ya kaiwa shugaba Buhari ziyara a Landan

Sanata Godswill Akpabio, shugaban marasa rinjaye na majlisar dattijai ya kaiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara a Landan inda yake hutu.Rahotanni sai kara bayyana suke a akan shirye-shiryen sanatan na komawa APC daga jam'iyyarshi ta PDP.

No comments:

Post a Comment