Saturday, 11 August 2018

Sanata Kwankwaso ya kaiwa Obasanjo ziyara

Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ziyarci tsohon shugaban kasa Janar Olusegun Obasanjo a garin Ottah dake jihar Ogun, a kokarin sa na ganin jam'iyyar PDP ta ba shi tikitin tsayawa takarar shugaban kasa.
rariya.

No comments:

Post a Comment