Thursday, 23 August 2018

Sanata Shehu Sani ya jewa Shugaba Buhari gaisuwar Sallah

 Sanata Shehu Sani dake wakiltar kaduna ta tsakiya a majalisar tarayya kenan lokacin da ya jewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari gaisuwar Sallah a garin Daura.No comments:

Post a Comment