Friday, 10 August 2018

Saraki Ya Zamewa Nijeriya Annoba Kuma Maciyi Amana APC>>APC

Jam'iyyar APC ta bayyana Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki a matsayin maciyi amana wanda ya ci amanar Mahaifinsa, Marigayi Saraki da kuma 'yar uwarsa, Gbemi Saraki.


Kakakin APC na kasa, Yekini ya ce, Saraki zai shiga kundin tarihin Nijeriya a matsayin Shugaban Majalisa wanda ya zamewa Nijeriya annoba inda ya jaddada maciyi amana bai taba barin halinsa duk inda ya samu kansa.
rariya.

No comments:

Post a Comment