Tuesday, 21 August 2018

SARKIN KANO YA RABA KYAUTAR RAGUNAN SALLAH

Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya rabar da Kyautar Ragunan Sallah ga Kanawa gami da 'yan uwa da abokan arziki. Manema labarai da gidajen jaridu na daga cikin wadanda suka amfana.


SARAUNIYA ta samu Nata ragon ta hannun Marubuciya kuma 'yar jarida sannan mai kare muradun Sarkin gami da yada kyawawan manufofinsa Sa'adatu Baba Ahmad.

No comments:

Post a Comment