Friday, 3 August 2018

Shehu Abdullahi na murnar zagayowar ranar haihuwar danshi

Tauraron dan kwallon Najeriya, Shehu Abdullahi na murnar zagayowar ranar haihuwar danshi, Haneef, ya bayyana cewa yana saka shi farin ciki a kullun sannan kuma ya mai addu'ar fatan Alheri.


Muna fatan Allah ya yiwa rayuwarshi albarka.


No comments:

Post a Comment