Tuesday, 21 August 2018

Sheikh Dahiru Bauchi, Dr. Isah Aliyu Pantami da gwamnonin Yobe da na Bauchi a kasa me tsarki

Babban malamin addini Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi da mukarramabanshi da gwamnan jihar Bauchi, Barista Muhammad Abubakar, Sheikh Dr. Aliyu Isa Pantami, gwamna Ibrahim Geidam na jihar Yobe na daga cikin wanda sukayi hajjin bana, a wadannan hotunan shuwagabanninne da al-ummarsu a kasa me tsarki.Muna fatan Allah ya amsa Ibada.No comments:

Post a Comment