Tuesday, 28 August 2018

Shugaba Buhari Da Ministar Kudi, Kemi Adeosun Sun Kafa Tarihi

Kasashe goma na Afrika masu karfin tattalin arziki a shekarar 2018 inda aka gwada karfin tattalin arzikin da dalar Amurka 


1. Nijeriya: $172
2. Afrika ta Kudu: $166.735
3. Egypt: $78
4. Aljeriya: $ 66
5. Libya: $ 65
6. Botswana: $ 22.675
7. Ghana: $20.458
8. Morocco: $ 18
9. Ivory coast: $ 11
10. Madagaska: $6.766

Yanzu kenan Nijeriya ita ce ta daya a Afrika a kan tattalin arziki inda ta zarce Afrika ta Kudu mai rike da kambun a baya.

Daga Real Sani Twoeffect Yawuri

No comments:

Post a Comment