Saturday, 18 August 2018

Shugaba Buhari na Raha da sakataren gwamnati

Wadannan hotunan da aka daukane lokacin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo gida, Najeriya, yau, Asabar daga hutun kwanaki 10 da yayi a Ingila, hotunan sun nunashi yana raha da sakataren gwamnati, Boss Mustafa.
No comments:

Post a Comment