Sunday, 19 August 2018

Shugaba Buhari tare da me bashi shawara, Bashir Ahmad

Me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad kenan tare da shugaba Buharin a wannan hoton nasu, bashir din yace ni da Ogana.


No comments:

Post a Comment