Saturday, 18 August 2018

Shugaba Buhari ya dawo Najeriya daga hutun kwanaki 10

Bayan kammala hutun kwanaki goma da tayi a birnin Landan na kasar Ingila, shugaba Buhari ya dawo Najeriya a yau, Asabar inda ya samu tarba daga Gwamnan Kogi, Yahaya Bello da sakataren gwamnati, Boss Mustafa da suran manyan jami'an gwamnati.Muna mai maraba da zuwa.
No comments:

Post a Comment