Thursday, 2 August 2018

Shugaba Buhari ya gana da Gwamnoni da Sanatocin APC

A yayin da Sanatoci da gwamnoni da wasu jigo a jam'iyyar APC ke rige-rigen ficewa daga jam'iyyar zuwa ta adawa, PDP shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnonin da kuma Sanatoci a daren jiya, Laraba.


Daga cikin gwamnonin akwai na Kaduna, Malam Nasiru Ahmed El-Rufai dana Legas, Jigawa, Kano, Oyo, Filato, Borno, Adamawa da sauransu.


Haka kuma shugaban ya gana da sanatocin jam'iyyar ta APC.No comments:

Post a Comment