Friday, 31 August 2018

Shugaba Buhari ya gana da manyan 'yan APC daga shiyyar yarbawa

 
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayinda ya gana da masu fada aji na jam'iyyar APC daga yankin yarbawa a fadarshi dake babban birnin tarayya, Abuja, jiya, Alhamis.


Daga cikin wanda akayi ganawar dasu akwai mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da shugaban APC, Adams Oshiomhole da Bola Tinubu da dan takarar gwamnan jihar Osun karkashin jam'iyyar APC da gwamnan jihar ta Osun, Rauf Aregbesola dadai sauransu.No comments:

Post a Comment