Monday, 20 August 2018

Shugaba Buhari ya je Daura yin Babbar Sallah

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan lokacin da ya sauka a mahaifarshi, garin Daura inda zaiyi Babbar Sallah acan, gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari da ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika ne suka tarbeshi a filin jirgi.


Bayan da ya sauka a garin Daura, Sarkin Daura, Umar Faruk Umar na daga cikin wanda suka tarbeshi.


No comments:

Post a Comment