Wednesday, 1 August 2018

Shugaba Buhari ya kai ziyara ofishin yakin neman zabenshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kai ziyara a ofishin yakin neman zabenshi da aka yiwa gyara yau a babban birnin tarayya, Abuja.


Ministan sufuri, Rotimi Amaechi da gwamnan Kogi,Yahaya Bello dana Filato Simon Lalong da sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustafa na daga wadanda suka mishi rakiya.


No comments:

Post a Comment