Sunday, 26 August 2018

Shugaba Buhari ya kammala hutun Sallah

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya koma babban birnin tarayya Abuja shi da uwargida Hajiya A'isha Buhari bayan kammala hutun babbar Sallah da yayi a mahaifarshi, garin Daura dake jihar Katsina.No comments:

Post a Comment