Monday, 20 August 2018

Shugaba Buharibya gana da jami'an tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi ganawa da jami'an tsaro a fadarshi a yau, Litinin inda ministan tsaro, sakatarren gwamnati da shugaban ma'aikata, da shuwagabannin soji dana 'yansanda suka samu halarta.
No comments:

Post a Comment