Friday, 31 August 2018

Sunayen 'yan kwallo 10 da suka fi yin fice a gasar UEFA 2017/18

Bayan bayar da kyautuka ga 'yan kwallon da suka taka rawar gani a gasar cin kofin zakarun turai ta shekarar 2017/18 da akayi jiya Alhamis, UEFA ta fitar da jerin sunayen 'yan kwallo goma da suka fi shahara a gasar.


Luka Modric ne dai ya lashe kyautar gwarzon UEFA da maki 313 inda ya doke Cristiano Ronaldo me maki 223 da Mohamed Salah me maki 135.

Gadai jerin sunayen 'yan kwallo goma da suka yi fice a gasar.

1. Luka Modric (Real Madrid, Croatia) – yana da maki 313.

2. Cristiano Ronaldo (Juventus/Real Madrid, Portugal) – yana da maki 223.

3. Mohamed Salah (Liverpool, Egypt) – yana da maki 134.

4. Antoine Griezmann (Atlético, France) –yana da maki 72.

5. Lionel Messi (Barcelona, Argentina) –yana da maki 55.

6. Kylian Mbappé (Paris,  France) – yana da maki 43.

7. Kevin De Bruyne (Manchester City, Belgium) –yana da maki 28.

8. Raphael Varane (Real Madrid, France) – yana da maki 23.

9. Eden Hazard (Chelsea, Belgium) –yana da maki 15.

10. Sergio Ramos (Real Madrid, Spain) –yana da maki 12.

No comments:

Post a Comment