Wednesday, 29 August 2018

Teema Makamashi na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Jarumar fina-finan Hausa, Teema Makamashi na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment