Sunday, 19 August 2018

Tijjani Asase na neman addu'ar masoyanshi bisa rashin lafiyar da yake fama da ita

Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Asase ya bayyana cewa Allah ya jarrabeshi da ciwon zazzabi dan haka yana roko addu'a daga masoyanshi, muna fatan Allah ya bashi lafiya, yasa kaffarane.

No comments:

Post a Comment