Tuesday, 28 August 2018

Tsohon daya sayar da gonarshi ya biya aikin Hajji ya rasu yana a Makka

Wannan bawan Allah dan asalin kasar Pakistan ne wanda ya sayar da gonarsa sannan ya kama aikin leburanci a gonar don ya tara kudin aikin hajji kuma Ubangiji Ya biya masa bukata ya samu halartar hajjin bana amma kuma a ranar  da yake cikin Ihram yana furta kalmar Labbayka, Ubangiji ya dauki ransa. Allah Ya ji kansa.


Majiya: Dakta Zakir Naik

No comments:

Post a Comment