Tuesday, 7 August 2018

Tsohon mataimakin gwamnan Kano, Farfesa Hafiz ya koma PDP

Tsohon Mataimakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar kenan lokacin daya koma Jam'iyyar PDP kwanaki kadan bayan ajiye mukaminshi.

No comments:

Post a Comment