Sunday, 5 August 2018

Uwargidan shugaban kasar Gambia ta kawo ziyara Najeriya: Tayi bikin zagayowar ranar haihuwarta anan

Uwargidan shugaban kasar Gambia, Fatoumatta Bah Barrow ta kawo ziyara a Najeriya inda tayi bikin tunawa da zagayowar ranar haihuwarta anan sannan tayi amfani da wannan lokaci  ta ziyarci wasu makarantu da Asibiti a Najeriya inda har ta bayar da kayan tallafi ga wasu matan da suka haihu.


Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta zagaya da ita inda ta nuna mata wasu zane-zane da hotuna da kayayyaki masu kayatarwa.No comments:

Post a Comment