Friday, 24 August 2018

Wani Mahajjaci Ya Fado Daga Rufin Masallacin Harami

Hukumomi a Saudiyya sun tabbatar da yau Juma'a misalin karfe 8:10 na safe wani mutum ya fado daga rufin dake Masallacin Harami zuwa kasa wajen da ake Dawafi (Mataf) abinda ya yi sanadiyyar mutuwar sa nan take tare kuma da raunata wasu mutane biyu.
Rariya.

1 comment: