Friday, 24 August 2018

Wannan hoton na uwa da 'ya'yanta 3 ya kayatar da mutane

Wannan hoton wata uwace da 'ya'yanta uku wanda daya sojan kasa ne daya kuma matukin jirgin sama sai kuma dayan wanda sojan sama ne, hoton ya kayatar da mutane sosai inda jama'a ke ta sa musu Albarka da fadin cewa ta dace da 'ya'yan kwarai.

No comments:

Post a Comment