Friday, 10 August 2018

Wata matashiya ta fito takarar Gwamna a jihar Kaduna

A makon daya gabatane mukaji labarin fitowar wata 'yar fim din Hausa neman takarar gwamnan jihar Kano, a wannan karin kuma wata matashiyace itama ta yunkuro take neman takarar gwamnan jihar Kaduna.


Matashiyar me suna Hajiya Zainab Ibrahim ta fito takararne a jam'iyya me mulki ta APC kamar yanda ya bayyana a jikin fasto cinta dake yawo a shafukan sada zumunta.

Shin ko zata kai labari kuwa?, lokacine dai zai bayyana mana hakan.

No comments:

Post a Comment