Wednesday, 8 August 2018

Ya Rusa Rijiyoyin Burtsatsan Da Ya Ginawa Jama'a Saboda Ya Fadi Zabe

Mista Patrick Okunu-Ringa wanda ya fadi a zaben 'yan majalisun kasar Uganda da aka gudanar a kwanan nan, ya rusa rijiyoyin burtsatsai da dama da ya gina wanda jama'a suke amfana da su sama da shekaru 20 da suka gabata saboda ya fadi zabe.


rariya

No comments:

Post a Comment