Sunday, 26 August 2018

Ya Yi Hasashen Tashin Bam A Yayin Bukukuwan Sallah A Maiduguri, Kuma Hakan Bai Auku Ba

Wannan shine AKIN OSUNTOKUN, mutumin da ya fidda hasashen cewar za a samu tashin bam da zai lankome rayukan mutane 80 a lokacin bukukuwan babbar Sallah a Maiduguri.


Cikin ikon Allah an kammala bukukuwan babbar Sallah lami lafiya ba tare da an kashe ko kiyashi ba, Su AKIN OSUNTOKUN an ji kunya.
rariya.

No comments:

Post a Comment