Sunday, 26 August 2018

Yadda Yankunan Inyamurai Ke Tarbar Kwankwaso Hannu Bibiyu A Yayin Ziyarar Da Yake Kai Musu

KO DAI KWANKWASO YANKUNAN INYAMURAI ZA SU ZABA NE A 2019?
Nan hotunan Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya sami babbar tarba a Jihar Anambra, a kokarin sa na ganin jam'iyyar PDP ta ba shi tikitin tsayawa takarar shugaban kasa.


Kafin zuwa jihar Anambra, Sanatan ya ziyarci jihar Enugu inda nan ma suka yi masa kyakkyawar tarba.
Rariya.

No comments:

Post a Comment