Thursday, 23 August 2018

'Yan Boko Haram Sun Gabatar Da Bikin Babbar Sallah A Yankin Tafkin Chadi

Jaridar DAILY NIGERIAN ta fitar da wasu hotuna da ke nuna yadda 'yan 'kungiyar Boko Haram suka gabatar da bikin Babbar Sallah a ranar Talata.

Sun gabatar da Sallar Idi tare da yankan layya 'karkashin wani Amir É—insu a yankin Tafkin Chadi.
Sarauniya.

No comments:

Post a Comment