Wednesday, 8 August 2018

'Yan majalisar tarayya na jam'iyyar PDP sun kwankwadi barasa a zauren majalisa don murna, hotuna

Biyo bayan sa-toka-sa-katsin da ta faru a majalisar tarayya ta Najeriya tsakanin hukumar jami'an tsaron farin kaya (DSS) da mambobin majalisar na PDP, mambobin jam'iyyar sun yi wata murna da ta jawo masu tofin alla-wadai.


A cikin wasu hotuna da suka fantsama a kafafen sada zumunta, an hangi mambobin majalisar na jam'iyyar PDP na kwankwadar barasa a zauren majalisar domin nuna jin dadidnsu na ganin ba a tsige shugabanninsu ba.

No comments:

Post a Comment