Tuesday, 21 August 2018

Yanda shugaba Buhari yayi Sallar Idi a Daura

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a yau inda yayi Sallar Idi a filin kofar Arewa dake garin Daura jihar Katsina, bayan kamala sallar, shugaba Buhari yayi tattaki a kafa inda ya gaisa da dandazon jama'ar da suka fito dan yimai barka da Sallah kamin daga bisani ya shiga mota ya karasa gida.


Muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma maimaitamana.No comments:

Post a Comment