Saturday, 18 August 2018

Yanda Umma Shehu tayi kaca-kaca da wani daya ce tananan tana nuna kwalliya amma sa'anninta na can suna aikin Hajji

Bayan da ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara, tauraruwar fina-finan Hausa, Umma Shehu ta samu suka daga wani daya ce, abokan sana'arki na can suna aikin Hajji amma ke kina nan kina damunmu da saka hotunan kawa, ki dan natsu mana.


Umma ta mayar mishi da martanin cewa, lallai shi wannan babban jahiline, kai a cikin jahilan ma shine limaminsu dan kuwa da yaje makaranta zai gane cewa ko mutum na da kudi to aikin hajji sai Allah ya nufa zaije.

Gadai yanda ta kaya tsakaninsu:


No comments:

Post a Comment